Yohanna 19:19 - Littafi Mai Tsarki19 Bilatus kuma ya rubuta wata sanarwa, ya kafa ta a kan gicciyen. Abin da aka rubuta ke nan, “Yesu Banazare Sarkin Yahudawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Bilatus ya sa aka rubuta wata sanarwa aka kafa a kan gicciyen. Abin da aka rubuta kuwa shi ne, Yesu Banazare, Sarkin Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |