Yohanna 19:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai suka tafi da Yesu. Ya kuwa fita, shi kansa yake ɗauke da gicciyensa, har zuwa wurin da ake kira Wurin Ƙoƙon Kai, da Yahudanci kuwa, Golgota. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ɗauke da gicciyensa, ya kuwa fita zuwa wurin Ƙoƙon Kai (wanda a harshen Arameya ana ce da shi Golgota). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |