16 Sa'an nan ya bāshe shi gare su su gicciye shi.
16 A ƙarshe Bilatus ya ba da shi gare su a gicciye shi. Saboda haka sojoji suka tafi da Yesu.