Yohanna 19:13 - Littafi Mai Tsarki13 Da Bilatus ya ji wannan magana, sai ya fito da Yesu, ya zauna a kan gadon shari'a, wurin da ake kira Daɓe, da Yahudanci kuwa, Gabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da Bilatus ya ji haka, sai ya fito da Yesu, ya kuma zauna a kujerar shari’ar da ake ce da shi Daɓen Dutse (wanda a harshen Arameyik ana ce da shi Gabbata). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |