Yohanna 19:11 - Littafi Mai Tsarki11 Yesu ya amsa masa ya ce, “Ba ka da wani iko a kaina in ba an ba ka daga Sama ba, saboda haka wanda ya bāshe ni gare ka ya fi ka zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Yesu ya amsa ya ce, “Ba ka da wani iko a kaina, in ba a ba ka daga sama ba. Saboda haka wanda ya bashe ni gare ka, ya fi na zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |