Yohanna 18:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yesu kuwa da ya san duk abin da zai same shi, ya yiwo gaba, ya ce musu, “Wa kuke nema?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Yesu kuwa, sane da duk abin da zai same shi, ya fito ya tambaye, su ya ce, “Wa kuke nema?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |