Yohanna 18:39 - Littafi Mai Tsarki39 Amma dai kuna da wata al'ada, in Idin Ƙetarewa ya yi, nakan sakar muku mutum ɗaya. To, kuna so in sakar muku Sarkin Yahudawa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Amma fa kuna da wata al’ada in lokacin Bikin Ƙetarewa ya yi, nakan sakar muku da ɗan kurkuku ɗaya. To, kuna so in sakar muku ‘sarkin Yahudawa’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |