Yohanna 18:38 - Littafi Mai Tsarki38 Bilatus ya ce masa, “Wane abu ne, wai shi gaskiya?” Bayan da ya faɗi haka, ya sāke fitowa wurin Yahudawa, ya ce musu, “Ni kam, ban same shi da wani laifi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Bilatus ya tambaye shi ya ce, “Mece ce gaskiya?” Da ya faɗi haka, sai ya sāke fitowa wurin Yahudawa ya ce, “Ni fa ban sami wani abin zargi game da shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |