Yohanna 18:23 - Littafi Mai Tsarki23 Yesu ya amsa masa ya ce, “In na faɗi mugun abu to, ka ba da shaida kan haka. In kuwa daidai na faɗa, to, don me za ka mare ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya amsa ya ce, “In na faɗi abin da ba daidai ba, ka nuna abin da ba daidai ba. Amma in gaskiya na faɗa, don me ka mare ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |