Yohanna 18:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai Bitrus ya bi bayan Yesu, haka kuma wani almajiri. Almajirin nan kuwa sananne ne ga babban firist, sai ya shiga har gidan firist ɗin tare da Yesu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Siman Bitrus da kuma wani almajiri suna bin Yesu. Domin almajirin nan sananne ne ga babban firist, sai ya shiga tare da Yesu a filin gidan babban firist ɗin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |