Yohanna 18:10 - Littafi Mai Tsarki10 Bitrus kuwa da yake yana da takobi, ya zaro ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama. Sunan bawan Malkus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Siman Bitrus, wanda yake da takobi, ya zāre, ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama (Sunan bawan kuwa Malkus ne.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |