Yohanna 17:8 - Littafi Mai Tsarki8 Domin kuwa maganar da ka faɗa mini na faɗa musu, sun kuwa karɓa, sun kuma san hakika na fito daga wurinka ne, sun kuma gaskata kai ne ka aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Na ba su kalmomin da ka ba ni sun kuwa karɓa. Sun san tabbatacce daga wurinka na fito. Sun kuma gaskata kai ka aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |