Yohanna 17:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Na bayyana sunanka ga mutanen da ka ba ni daga cikin duniya. Dā ma naka ne, ka kuwa ba ni su, sun kuma kiyaye maganarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Na bayyana ka ga waɗanda ka ba ni a duniya. Su naka ne; kai ka ba ni su sun kuma yi biyayya da maganarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |