Yohanna 16:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Duk wannan na faɗa muku da misalai ne. Lokaci yana zuwa da ba zan ƙara faɗa muku kome da misalai ba, sai dai in ba ku labarin Uba a sarari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “Ko da yake ina magana da misalai, lokaci yana zuwa da ba zan ƙara yin magana da misalai ba, sai dai in faɗa muku a fili game da Ubana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |