Yohanna 16:24 - Littafi Mai Tsarki24 Har yanzu dai ba ku roƙi kome da sunana ba. Ku roƙa, za ku samu, domin farin cikinku ya zama cikakke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Har yanzu dai ba ku roƙi kome cikin sunana ba. Ku roƙa za ku kuwa samu, farin cikinku kuwa zai zama cikakke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |