Yohanna 16:22 - Littafi Mai Tsarki22 Haka ku ma yanzu kuke tare da baƙin ciki, amma zan sāke ganinku, sa'an nan zuciyarku za ta yi fari, ba kuwa mai ɗauke muku farin cikinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Haka ku ma, yanzu ne lokacin baƙin cikinku, amma zan sāke ganinku za ku kuma yi farin ciki, ba kuwa wanda zai ɗauke muku farin cikinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |