Yohanna 16:21 - Littafi Mai Tsarki21 Idan mace tana naƙuda takan sha wuya, don lokacin haihuwarta ya yi. Amma da zarar ta haifi jinjirin, ba ta ƙara tunawa da wahalar da ta sha, domin murnar an sami baƙon duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Macen da za tă haihu takan yi naƙuda domin lokacinta ya yi; amma sa’ad da ta haihu, sai ta manta da wahalar domin farin ciki an haifi jariri a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |