Yohanna 16:20 - Littafi Mai Tsarki20 Lalle hakika, ina gaya muku, za ku yi kuka da kuma gunji, amma duniya za ta yi farin ciki. Za ku yi baƙin ciki, amma baƙin cikinku zai koma farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Gaskiya nake gaya muku, za ku yi kuka da kuma gunji, yayinda duniya take murna. Za ku yi baƙin ciki, amma baƙin cikinku zai koma farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |