Yohanna 15:6 - Littafi Mai Tsarki6 Duk wanda bai zauna a cikina ba, za a yar da shi can, kamar reshe, yă bushe, a kuma tattara irinsu a jefa wuta, a ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Duk wanda bai kasance a cikina ba, yana kamar reshen da aka jefar yă bushe; irin waɗannan rassan ne akan tattara, a jefa cikin wuta a ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |