Yohanna 15:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma sa'ad da Mai Taimako ya zo, wanda zan aiko muku daga wurin Uba, wato Ruhu na gaskiya, mai fitowa daga wurin Uba, shi ne zai shaida ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Sa’ad da Mai Taimako ya zo, wanda zan aiko muku daga wurin Uba, Ruhun gaskiya wanda yake fitowa daga wurin Uba, zai ba da shaida game da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |