Yohanna 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 In duniya ta ƙi ku, ku sani sai da ta ƙi ni kafin ta ƙi ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “In duniya ta ƙi ku, ku san cewa ta fara ƙin na ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Mai Fansa, Ya ce wa wanda aka raina ƙwarai, Al'ummai suka ƙi shi, Bawa na masu mulki kuma, “Sarakuna za su gan ka a sake, Su kuma miƙe tsaye su ba ka girma, Shugabanni su kuma za su gani, Su rusuna har ƙasa su ba ka girma.” Wannan kuwa zai faru saboda Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, ya zaɓi bawansa, Ya kuwa cika alkawaransa.