Yohanna 15:15 - Littafi Mai Tsarki15 Nan gaba ba sauran in ce da ku bayi, don bawa bai san abin da ubangijinsa yake yi ba. Sai dai in ce da ku aminai, domin na sanar da ku duk abin da na jiyo wurin Ubana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ba zan ƙara ce da ku bayi ba, don bawa bai san abin da maigidansa yake yi ba. A maimako in ce da ku abokai, domin na sanar da ku duk abin da na ji daga wurin Ubana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |