Yohanna 14:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Filibus ya ce masa, “Ya Ubangiji, ka nuna mana Uban, bukatarmu ta biya ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Filibus ya ce, “Ubangiji, ka nuna mana Uban, wannan kuwa zai biya bukatarmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |