Yohanna 14:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai Toma ya ce masa, “Ya Ubangiji, ba mu san inda za ka ba, ƙaƙa za mu san hanyar?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Toma ya ce masa, “Ubangiji, ba mu san inda za ka ba, to, ta yaya za mu san hanyar?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |