Yohanna 14:31 - Littafi Mai Tsarki31 sai dai domin duniya tă sani ina ƙaunar Uban, ina kuma yin yadda Uba ya umarce ni, ku tashi mu tafi daga nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 amma dole duniya ta koya cewa ina ƙaunar Uba, ina kuma yin yadda Ubana ya umarce ni. “Ku zo, mu bar nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |