Yohanna 14:27 - Littafi Mai Tsarki27 Na bar ku da salama. Salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada ku damu, kada kuma ku ji tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Salama na bari tare da ku; salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada zuciyarku ta ɓaci kada kuma ku ji tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |