Yohanna 14:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma Mai Taimako, Ruhu Mai Tsarki, wanda Uba zai aiko da sunana, shi ne zai koya muku kome, ya kuma tuna muku duk abin da na faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Amma Mai Taimako, Ruhu Mai Tsarki, wanda Uba zai aiko cikin sunana, zai koya muku kome, zai kuma tuna muku duk abin da na faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |