Yohanna 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 Wanda ba ya ƙaunata, ba ya kiyaye maganata. Maganar da kuke ji kuwa ba tawa ba ce, ta Uba ce wanda ya aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Wanda ba ya ƙaunata ba zai yi biyayya da koyarwata ba. Waɗannan kalmomin da kuke ji ba nawa ba ne; na Uba ne da ya aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |