Yohanna 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Yesu ya amsa masa ya ce, “Kowa yake ƙaunata, zai kiyaye maganata, Ubana kuwa zai ƙaunace shi, za mu zo wurinsa mu zauna tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya amsa ya ce, “Duk mai ƙaunata, zai yi biyayya da koyarwata. Ubana zai ƙaunace shi, za mu kuwa zo wurinsa mu zauna tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |