Yohanna 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Bitrus ya ce masa, “Wane ni! Ai, ba za ka wanke mini ƙafa ba har abada!” Yesu ya amsa masa ya ce, “In ban wanke maka ba, ba ka da rabo a gare ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai Bitrus ya ce, “Faufau, ba za ka taɓa wanke ƙafafuna ba.” Yesu ya amsa ya ce, “Sai na wanke ka, in ba haka ba, ba ka da rabo a gare ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |