Yohanna 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan ya zuba ruwa a daro, ya fara wanke ƙafafun almajiran, yana shafe su da abin da ya yi ɗamara da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Bayan haka, sai ya zuba ruwa a cikin kwano, sa’an nan ya fara wanke ƙafafun almajiransa, yana sharewa da tawul wanda ya ɗaura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |