Yohanna 13:31 - Littafi Mai Tsarki31 Bayan ya fita kuma sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum, aka kuma ɗaukaka Allah ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Da ya tafi, sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum aka kuma ɗaukaka Allah a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |