Yohanna 13:3 - Littafi Mai Tsarki3 Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a hannunsa, ya kuma sani daga wurin Allah ya fito, wurin Allah kuma zai koma, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Yesu kuwa ya san cewa, Uba ya sa dukan abubuwa a ƙarƙashin ikonsa, ya kuma san cewa daga Allah ya zo, zai kuma koma wurin Allah; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |