Yohanna 13:23 - Littafi Mai Tsarki23 Wani daga cikin almajiransa kuwa, wanda Yesu yake ƙauna, yana kishingiɗe gab da Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ɗaya daga cikin almajiran Yesu wanda yake ƙauna kuwa, yana zaune kusa da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |