Yohanna 13:21 - Littafi Mai Tsarki21 Bayan da Yesu ya faɗi haka, ya ji nauyi a ransa, ya yi shaida ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, ɗayanku zai bāshe ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Bayan Yesu ya faɗi haka, sai ya yi juyayi a ruhu, ya kuma furta cewa, “Gaskiya nake gaya muku, ɗayanku zai bashe ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |