Yohanna 13:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ba dukanku nake nufi ba. Na san waɗanda na zaɓa. Wannan kuwa duk domin a cika Nassi ne cewa, ‘Wanda yake cin abincina ya tasar mini.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “Ba dukanku nake nufi ba; na san waɗanda na zaɓa. Wannan kuwa don a cika Nassi ne da ya ce, ‘Wanda ya ci burodina tare da ni ya tasar mini.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |