Yohanna 13:14 - Littafi Mai Tsarki14 Tun da yake ni Ubangijinku da kuma Malaminku, har na wanke muku ƙafa, ashe, ku ma wajibi ne ku wanke wa juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Da yake ni da nake Ubangijinku da kuma Malaminku, na wanke ƙafafunku, haka ku ma ya kamata ku wanke ƙafafun juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |