Yohanna 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya faɗi haka fa, ba wai don yana kula da gajiyayyu ba, a'a, sai dai don shi ɓarawo ne, da yake kuma jakar kuɗinsu tana hannunsa, yakan riƙa taɓa abin da yake ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya yi wannan magana ba don ya kula da matalauta ba ne, sai dai don shi ɓarawo ne. Da yake shi ne mai ajiya jakar kuɗin, yakan taimaki kansa da abin da aka sa a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |