Yohanna 12:44 - Littafi Mai Tsarki44 Sai Yesu ya ɗaga murya ya ce, “Wanda yake gaskatawa da ni, ba da ni yake gaskatawa ba, amma ga wanda ya aiko ni ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Sa’an nan Yesu ya ɗaga murya ya ce, “Duk wanda ya gaskata da ni, ba ni yake gaskatawa ba, amma ga wanda ya aiko ni ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |