Yohanna 12:42 - Littafi Mai Tsarki42 Duk da haka, da yawa har daga cikin shugabanni ma suka gaskata da shi, amma saboda tsoron Farisiyawa, ba su bayyana ba, don kada a fisshe su daga jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Duk da haka, da yawa har daga cikin shugabanni ma suka gaskata da shi. Amma saboda Farisiyawa ba su furta bangaskiyarsu ba, don tsoron kada a kore su daga majami’a; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |