Yohanna 12:40 - Littafi Mai Tsarki40 “Ya makantar da su, ya kuma taurarar da zuciya tasu, Kada su gani da idanunsu, su kuma gane a zuci, Har su juyo gare ni in warkar da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 “Ya makantar da idanunsu ya kuma taurare zukatansu, don kada su gani da idanunsu, ko su fahimta a zukatansu, ko kuwa su juyo, har in warkar da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |