Yohanna 12:38 - Littafi Mai Tsarki38 domin a cika faɗar Annabi Ishaya cewa, “Ya Ubangiji, wa ya gaskata jawabinmu? Ga wa kuma aka bayyana ikon Ubangiji?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Wannan ya faru ne, don a cika maganar annabi Ishaya cewa, “Ubangiji, wa ya gaskata saƙonmu, ga wa kuma aka bayyana hannun ikon Ubangiji?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |