Yohanna 12:36 - Littafi Mai Tsarki36 Ku gaskata da hasken, tun kuna tare da shi, domin ku zama mutanen haske.” Yesu ya faɗi haka, sa'an nan ya tafi ya ɓuya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ku dogara ga hasken yayinda kuke da shi, don ku zama ’ya’yan haske.” Da Yesu ya gama magana, sai ya tafi ya ɓuya daga gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |