Yohanna 12:29 - Littafi Mai Tsarki29 Da taron da yake tsaye a wurin suka ji muryar, suka ce, “An yi cida.” Waɗansu kuwa suka ce, “Wani mala'ika ne ya yi masa magana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Taron da suke a wurin suka ji, suka ce an yi tsawa; waɗansu kuwa suka ce mala’ika ne ya yi masa magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |