Yohanna 12:27 - Littafi Mai Tsarki27 “Yanzu ina jin nauyi a raina. Me zan ce kuwa? In ce, ‘Ya Uba ka ɗauke mini wannan lokaci’? A'a, ai, dā ma na zo ne takanas domin wannan lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “Yanzu kuwa na damu, amma me zan ce? ‘Uba, ka cece ni daga wannan sa’a’? A’a, ai, saboda wannan dalili ne musamman na zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |