Yohanna 12:25 - Littafi Mai Tsarki25 Mai ƙaunar ransa zai rasa shi. Wanda kuwa ya ƙi ransa a duniyan nan, ya kiyaye shi ke nan, har ya zuwa rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Duk mai ƙaunar ransa, zai rasa shi, duk mai ƙin ransa a wannan duniya, zai kiyaye shi har yă zuwa rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |