Yohanna 12:24 - Littafi Mai Tsarki24 Lalle hakika, ina gaya muku, in ba an binne ƙwayar alkama ta mutu ba, za ta zauna ita kaɗai. Amma in ta mutu sai ta hayayyafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Gaskiya nake gaya muku, sai ƙwayar alkama ta fāɗi ƙasa ta mutu, in ba haka ba za tă kasance ƙwaya ɗaya tak. Amma in ta mutu, za tă ba da ’ya’ya da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |