Yohanna 12:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai suka zo wurin Filibus, mutumin Betsaida ta ƙasar Galili, suka roƙe shi suka ce, “Maigida, muna bukatar mu gana da Yesu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Suka zo wurin Filibus, wanda yake daga Betsaida ta Galili, da roƙo. Suka ce, “Ranka yă daɗe, muna so mu ga Yesu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |