Yohanna 12:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Farisiyawa suka ce wa juna, “Kun ga! Ba abin da muka iya! Ai, duk duniya tana bayansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Saboda haka Farisiyawa suka ce wa juna, “Duba, wannan ba ya kai mu ko’ina. Ga shi, duk duniya tana bin sa!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |