Yohanna 12:17 - Littafi Mai Tsarki17 Taron da yake tare da shi sa'ad da ya kira Li'azaru yă fito daga kabari, ya tashe shi daga matattu, su suka riƙa shaidarwa da haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Taron da suke tare da shi a sa’ad da ya kira Lazarus daga kabari ya kuma tā da shi daga matattu suka yi ta baza labarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |